rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ana kuka da shafin N-Power a Najeriya

media
Shafin N-Power na daukar matasa aiki a Najeriya n-power

Gwamnatin Najeriya ta sake kaddamar da shirin daukar matasa aikin yi na N-POWER karo na biyu, in da ake sa ran daukar ma’aikata dubu dari uku a wannan karo. Sai dai kuma kamar wancen tsarin na farko, a wannan karo ma, matsaloli sun fara dabaibaye shirin musamman yadda shafin hukumar ke da wuyar sha’ ani. Abubakar Isah Dandago Ya ziyarci cibiyoyin yin rijistar a birnin Kano kuma ya aiki da rahoto.


Ana kuka da shafin N-Power a Najeriya 15/06/2017 - Daga Abubakar Issa Dandago Saurare