rfi

Saurare
  • Rayuwa - A karance
  • Karshe log
  • RFI Duniya

Nijar Canjin Yanayi Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ambaliyar ruwa ta yi barna Yamai

media
Duk shekara ambaliya na barna a Nijar RFIHAUSA/Awwal

Daruruwan mutane ne ke ci gaba da fakewa a cikin makarantun Boko bayan da ambaliya ta ruguza gidajensu musamman a birnin Yamai fadar gwamnatin kasar. A jimilce mutane 14 ne aka tabbatar da cewa sun rasa rayukansu a wannan ambaliya, kuma 11 daga cikinsu a birnin na Yamai ne, yayin da ambaliya ta yi awun gaba da dimbin dukiya a cikin kasuwanni da ke birnin. Lydia Ado ta aiko da rahoto daga Yamai.


Ambaliyar ruwa ta yi barna Yamai 16/06/2017 - Daga Lydia Ado Saurare