rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Mali Nijar

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Kasar Mali na fatar gani an samar da runduna domin yakar yan ta"ada

media
Sojojin Nijar a arewacin Mali ISSOUF SANOGO / AFP

Ministan harakokin wajen kasar Mali Abdoulaye Diop ya bukaci kwamity tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya amince da wani daftarin doka da zai bayar da dama domin samar da rundunar kasashen Afrika a kasar.
 


Ministan ya yaba da kokarin kasashen yankin Sahel na samar da runduna ta yan G5 wanda ya karawa Shugabanin kasashen yankin kwari guiwa, sai dai duk da haka ya dace kasashen Duniya su sa baki a wannan tafiya na kasashen da suka hada da Mali,Mauritania,Nijar,Chadi da Burkina Faso.