rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Mali

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

‘Yan bindiga sun kai hari a wani wurin shakatawa a Bamako

media
Dakarun kasar Mali a Birnin Bamako PHILIPPE DESMAZES / AFP

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a wani wurin shakatawa wanda baki da kuma ‘yan kasar Mali ke ziyara da ke wajen birnin Bamako, inda suka yi yunkurin yin garkuwa da mutanen da ke wajen.


An kai harin da misalin karfe 4 da rabi na marecen yau lahadi, to sai dai jami’an tsaron kasar sun kai dauki tare da ‘yanto sama da mutane 20 da maharan suka yi garkuwa da su kamar dai yadda ma’aikatar tsaron cikin gidan kasar ta sanar.
An bayyana mutuwar mutane biyu .