Isa ga babban shafi
Chadi

Chadi ta kaddamar da bincike kan rahoton Swissaid

Gwmanatin Chadi ta fara bincike a game da bayanan da ke zargin wasu makusantan shugaban Idris Deby, da yin amfani da kudaden man fetur na kasar domin azurta kansu. Wata kungiyar bayar da agaji da ake kira Swissaid ce ta fara zargi, yayin da wasu kafafen yada labarai a Canada suka bayyana wasu iyalan wani na kusa da shugaba Deby sun mallaki gidajen a Canada. Wakilin RFI Hausa Tijjani Mustapha Mahadi ya aiko da rahoto daga Ndjamena fadar gwamnatin kasar ta Chadi.

Shugaban Chadi Idriss Deby
Shugaban Chadi Idriss Deby REUTERS/Tiksa Negeri
Talla

01:27

Chadi ta kaddamar da bincike kan rahoton Swissaid

RFI

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.