Isa ga babban shafi
Chadi

Chadi za ta janye dakarun kasar daga ayyukan wanzar da zaman lahiya

Shugaban Chadi Idris Deby, ya yi barazzanar janye dakarun kasar daga wasu ayyukan wanzar da zaman lafiya a kasashe da dama na Afirka saboda rashin kudi.

Shugaban Chadi Idriss Deby
Shugaban Chadi Idriss Deby REUTERS/Alain Jocard
Talla

Shugaba Deby, wanda ke zantawa da wasu kafafen yada labaran Faransa ciki har da Rfi, har ila yau ya ce rashin kasancewar shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a cikin kasar, abu ne da zai iya kawo cikas ga ayyukan hadin-gwiwa domin yaki da ayyukan Boko Haram.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.