Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Muhammad Mustapha Maikanuri kan barazanar Boko Haram

Wallafawa ranar:

A cikin ‘yan makwannin baya-bayan nan ana yawan samun hare-haren Boko Haram musamman a wasu yankuna da ke cikin jihar Borno, yayin da wasu ke bayyana fargaba kan yadda ‘yan Boko Haram ke afka wa mutane idan suka fita zuwa gonakinsu. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya tattauna da Alhaji Muhammad Mustapha Maikanuri.

Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau
Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau REUTERS
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.