rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Dabbobi Najeriya Bauchi Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Dabbobin Gandun dajin Sumu a Bauchi na fama da Yunwa

media
Dabbobin Gandun dajin Sumu a Bauchi na fama da Yunwa wikipedia

A Najeriya, Daruruwan namun-dajin da gwamnati ta siyo daga kasar Namibia a Afrika Ta Kudu, domin bunkasa yawon bude-ido a Dajin Sumu, na fuskantar barazanar mutuwa daga matsaloli na ciyarwa da cututtuka. Wakilin RFI Hausa a Bauchi Shehu Saulawa ya aiko da rahoto bayan ya ziyarci dajin na Sumu, inda aka killace namun-dajin.


Najeriya: Dabbobin dajin Sumu na fuskantar barazanar yunwa 19/07/2017 - Daga Shehu Saulawa Saurare