Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mamane Sani Roufai game da rikicin siyasar Kenya

Wallafawa ranar:

A Kasar Kenya an kashe wani babban jami’in hukumar zaben kasar da ke kula da fasahar sadarwa, a yayin da ya rage mako guda a gudanar da zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisu a kasar. Ana ganin kisan jami’in zai haifar da matsaloli ga na’urar da za a yi amfani da ita wajen gudanar da zaben Awwal Janyau ya tattauna da Mamane Sani Roufai masanin siyasar Afrika a Jamhuriyar Nijar.

Ranar 8 ga wata za a yi zaben shugaban kasa a Kenya
Ranar 8 ga wata za a yi zaben shugaban kasa a Kenya REUTERS/Baz Ratner
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.