Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Saleh Muhammed Kanam kan barazanar Biafra

Wallafawa ranar:

Shugaban wata kungiya a kudancin Najeriya da ake kira Biafra Zionist Federation Benjamin Onwuka ya bayyana kansa a matsayin shugaban kasar Biafra na riko, tare da zayyana sunayen ministocin sabuwar gwamnatinsa. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Saleh Muhammed Kanam akan wannan barazana.

Wasu 'yan kungiyar IPOB masu ra'ayin kafa kasar Biafra
Wasu 'yan kungiyar IPOB masu ra'ayin kafa kasar Biafra http://naijagists.com
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.