Isa ga babban shafi
Najeriya

Osinbajo ya gana da wakilan gamayyar kungiyar yan Niger Delta

An gana ciken daren jiya tsakanin mukaddashin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo da wakilan gamayyar kungiyar kare muradun ‘yan yankin Niger Delta, wadanda a cikin watan nuwambar bara suka bukaci gwamnati ta biya wa ‘yan asalin yankin wasu bukatu 16 ko kuma su janye gudunmuwar da suka bayar domin samar da tsaro a yankin mai arzikin mai.

Mukaddashin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo
Mukaddashin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo Callistus Ewelike/NAN
Talla

Wasu daga cikin mahalarta wannan taro sun hada da ministan raya yankin Niger Delta, da kuma wasu tsoffin gwamnoni da ake kallo a matsayin dattawan yankin.

Gwamnatin Najeriya na kokarin kawo karshen rikicin yankin da yanzu haka ta janyo asarar rayukan jama’a.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.