Isa ga babban shafi
Mauritania

Ana Dakon Sakamakon Zaben Raba Gardama A Kasar Mauritania

A kasar Mauritania ana ta kirga sakamakon zaben raba gardama da aka gudanar jiya Asabar game da sauye-sauye a kundin tsarin mulki wanda shugaba Mohammed Ould Abdel Aziz ya nema.

Shugaba Mohamed Ould Abdel Aziza lokacin da yake jefa kuri'arsa jiya
Shugaba Mohamed Ould Abdel Aziza lokacin da yake jefa kuri'arsa jiya RFI
Talla

Shugaban kasar na ta hakilon ganin an soke majalisar Dattawa ce  daga tsarin siyasar kasar, da wasu tsare-tsaren da ake amfani da su ciki har da launin tutar kasar.

Masu adawa da zaben raba gardaman sun yi iyakacin kokari domin ganin jama’a ba su fito domin zaben ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.