Isa ga babban shafi
Zimbabwe

'Yan Adawa Na Kasar Zimbabwe Na Shirin Hadewa Don Kawar Da Mugabe

Jagoran Babbar Jam'iyar adawa a kasar Zimbabwe Morgan Tsvangarai ya sanar da hada kai da tsoffin na kusa da Shugaba  Roert Mugabe domin zame masa karfen kafa da kawo karshen mulkin na sa a babban zaben shekara mai zuwa.

Shugaban  Zimbabwe Robert Mugabe
Shugaban Zimbabwe Robert Mugabe RFI
Talla

Tun shekara ta 1980 ne dai Shugaba Mugabe ke karagar mulki kuma duk da cewa ya haura shekaru 93 da haihuwa Jam'iyar ta sa ta sake tsayarda shi takaran shekara mai zuwa.

Yayin gangami da aka gudanar jiya Asabar Babbar Jam'iyar Adawa  Movement for Democratic Change karkashin jagorancin Morgan Tsvangarai ta bayyanawa magoya bayan ta cewa ta shiga kawance da wasu tsoffin mataimakan shugaba  Robert Mugabe da Jam'iyar ZANU-PF daga karagar mulki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.