Isa ga babban shafi
Tanzania

Magufuli ya yi watsi da bukatar sauya kundin tsarin mulkin kasar

Shugaban Kasar Tanzania John Magufuli yaki amincewa da kiran magoya bayan sa na sauya kundin tsarin mulkin kasar wanda zai ba shi damar yin wa’adi na uku bayan kamala wa’adi biyu na shekaru 10.

Shugaba John Pombe Magufuli na Tanzania ya ce ba shi da ra'ayin sauya kudin tsarin mulkin kasar
Shugaba John Pombe Magufuli na Tanzania ya ce ba shi da ra'ayin sauya kudin tsarin mulkin kasar REUTERS/Sadi Said
Talla

Magufuli ya ce ba abu ne mai yiwuwa ba domin zai mutunta yadda kundin tsarin mulkin yake a yau.

Shugaban ya ce a matsayin sa na wanda ya rantse zai kare kudin tsarin mulkin Tanzania babu abinda zai sashi yin irin wannan yunkuri.

Sauya kundin tsarin mulki ya zama ruwan dare gama duniya, ganin yadda shugabanin kasashen Uganda da Rwanda da Burundi suka yi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.