rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Chadi Gabon Equatorial Guinea Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Chadi ta soke batun Visa ga mutanen CEMAC

media
Taskar kasashen kungiyar tsakiyar Afrika ta CEMAC Latifa Mouaoued/RFI

Kasashen Afrika ta Tsakiya a karkashin kungiyar CEMAC sun kama hanyar kawo karshen batun samar da izini dangane batun shige da fice tsakanin su.


Daga ranar 8 ga watan Agusta ne kasar Chadi ta sanar da soke batun visa kafi shiga kasar zuwa yan kasashen kungiyar ta CEMAC da suka hada Kamaru,,Congo,,Gabon,Afrika ta Tsakiya da kasar Equatoriale Guinea.