rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Habasha Majalisar Dinkin Duniya Karancin Abinci

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Habasha na fuskantar karancin abinci

media
Wani yankin kasar Habasha AFP

Hukumar Fao dake aiki da Mjalisar Dinkin Duniya ta fitar da wani rahoto tareda yi kira ga manyan kasashe na gani an gaggauta kai dauki zuwa makiyayan kasar Ethiopia da manoma dake fama da fari.


Karanci ruwan sama ya tilasatawa da dama daga cikin manoman kasar kauracewa garurruwan su yayinda makiyaya suka samu kan su a cikin halin kaka nika yi.

Rahoton ya nuna cewa daga cikin mutane milyan 8 da dubu dari biyar , mutane 12 a kasar ta Habasha na fama da yunwa .