Isa ga babban shafi
Najeriya

Ci gaba a tattaunawar da ake yi tsakanin gwamnatin Najeriya da kungiyar ASUU

A Najeriya,an samu ci gaba dangane da tattaunawar da ake yi tsakanin bangaren gwamnati da kungiyar malaman jami’o’I ta kasar wato ASUU, wadda ta shiga yajin aiki a farkon makon da muke ciki, saboda abinda ta kira rashin mutunta yarjejeniyar da suka cimma a shekarar 2009 da bangaren gwamnati.

Tambarin kungiyar ASUU
Tambarin kungiyar ASUU
Talla

A taron da ya gudana jiya Alhamis. Gwamnatin Najeriya ta amince ta biya bukatun kungiyar ta ASUU da dama, to sai dai bata amince da bukatar kungiyar malaman ba na a cire ta daga tsarin asusun bai daya, haka yasa aka kamala taron ba tare da cimma wata kwakkwarar matsaya ba.

Dr Ibrahim Barde shugaban kungiyar ta ASUU reshen jami’ar Bayero da ke Kano ya bayyana matsaya cewar suna sa ran a cimma dai-daito.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.