Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Maina Bukar Kartey: Kan matsalar kwararar Bakin-haure zuwa turai

Wallafawa ranar:

Shugabanin Kasashen Nijar da Chadi sun bayyana cewar ci gaban kasashen Afirka ne kawai zai magance yadda matasa ke barin kasashen suna tafiya Turai ta hanyoyi masu hadari. Yayin da suke ganawa da manema labarai bayan wani taro da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya jagoranta a Paris, shugaba Deby yace suna bukatar kudade wajen gudanar da ayyukan ci gaba. Sai dai yayin zantawarsa da Bashir Ibrahim Idris, Dr Maina Bukar Kartey na Jami'ar jihar Yammai, yace ba a nan matsalar take ba.

Shugaban Jamhuriyar Nijar Muhammadou Issoufou tare da shugaban Faransa Emmanuel Macron a Paris, yayin taro kan Bakin-haure.
Shugaban Jamhuriyar Nijar Muhammadou Issoufou tare da shugaban Faransa Emmanuel Macron a Paris, yayin taro kan Bakin-haure. REUTERS/Charles Platiau
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.