Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Isa Tafida Mafindi akan gina tashar Mambila

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Najeriya ta amince da bada kwangilar gina tashar samar da wutar lantarkin Mambila akan kudi sama da Dala biliyan 5 da rabi domin samar da megawat 3,050 a Gembu da ke Jihar Taraba. Ministan ayyuka da gidaje Babatunde Fashola ya ce za a kwashe watanni 72 ana gudanar da aikin wanda zai shafi gina madatsun ruwa guda 4 da gina turakun samar da wutar da za su ci kilomita 700. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alhaji Isa Tafida Mafindi dangane da matakin.

Najeriya na fama da matsalar Lantarki
Najeriya na fama da matsalar Lantarki REUTERS/Vasily Fedosenko
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.