rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Al'adu Najeriya Tarayyar Afrika Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Taron nuna fasaha da al'adun gargajiya na Nahiyar Afrika a Najeriya

media
Yanzu haka ana ci gaba da gudanar da bikin nuna fasahohi da al'adun gargajiya na Nahiyar Afrika a Abuja babban birnin Najeriya. Reuters

A yanzu haka garin Abuja ya cika makil, saboda babban taron nuna al'adu da fasahan gargagiya na nahiyar afrika da aka soma da misalin karfe 12 na ranar jiya. Wannan taron, wanda shine karo na 10, ya zama wata babbar dama ta musaye da yaba al'adun juna, haka zalika yana bayar da damar kulla alakar kasuwanci tsakanin kasashen nahiyar.Daga Abujar ga rahoton da wakilinmu Mohammed Sani Abubakar ya aiko mana.


Taron nuna fasaha da al'adun gargajiya na Nahiyar Afrika a Najeriya 06/09/2017 - Daga Mohammed Sani Abubakar Saurare