
Halin da ake cikin kan gano man fetur a arewacin Najeriya
Shirin Kasuwanci ya yi nazari ne kan yadda 'yan kasuwa ke tsaikun bude shago a garin Kano duk da ikirarin birnin a matsayin cibiyar kasuwanci a arewacin Najeriya. Shirin ya kai ziyara kasuwar Abubakar Rimi a tsakiyar Kano inda 'yan kasuwa da dama sai karfe 11 na safe suke bude shago.