rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Farfesa Habu Muhammad kan zaben Kenya na ranar 26 ga watan Oktoba da kotu ta sake sanyawa a yau.

Daga Azima Bashir Aminu

Hukumar Zabe da ke Kasar Kenya dazun nan ta tsaida ranar 26 ga watan gobe domin sake Babban zaben kasar maimakon 17 ga wata kamar yadda ta sanar da fari. Wannan na zuwa ne a wani lokaci da Shugaban Uhuru Kenyatta ke ta zargin Babban Kotun kasar da yi masa juyin mulki saboda rusa zaben da aka yi na farko. A tattaunawarsa da Garba Aliyu Zaria, Farfesa Habu Mohammed na Jami’ar Bayero dake Kano a Nigeria ya na ganin babu wani abin fargaba a ciki.

Farfesa Habu Muhammad kan zaben Kenya na ranar 26 ga watan Oktoba da kotu ta sake sanyawa a yau. 21/09/2017 - Daga Garba Aliyu Saurare

AbdulKadir Muhammad kan shirin gwamnatin Saudiya na shawo kan matsalar tsattsauran ra'ayi

Shugaban NLC Ayuba Waba, kan rashin biyan albashin ma’aikata a Jihohi

Dr Abba Sadiq kan sabuwar dokar yaki da ayyukan ta'addanci a Faransa

Tattaunawa da Isa Tafida Mafindi kan karuwar fashin teku a mashigin ruwan Guinea

Farfesa Al Mustapha Usujji kan shingayen binciken 'yan sanda a Najeriya

Tattaunawa da Dr Aliyu Musa kan fara shara'ar 'yan Boko Haram a Najeriya

Dr Elharun Muhammad: Matsayin Trump kan yarjejeniyar nukiliyar Iran

Alhaji Ali Abubakar: Dattawan Igbo sun ki amincewa da bayyana kungiyar IPOB a matsayin ta 'yan ta'adda