Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan gudummawar motoci soji na yaki da sarkin Marocco ya bai wa Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare tare da Abdullahi Isah na yau ya baku damar tofa albarkacin ku kan gudunmawar motocin soji na yaki guda 200 da Sarki Abdullahi na biyu na kasar Jodan ya bai wa gwamnatin Najeriya don ci gaba da fatattakar kungiyar Boko Haram.   

Shirin ra'ayoyin masu sauraren na yau ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan gudunmawar motocin yakin da sarkin Marocco ya bai wa gwamnatin Najeriya.
Shirin ra'ayoyin masu sauraren na yau ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan gudunmawar motocin yakin da sarkin Marocco ya bai wa gwamnatin Najeriya. Reuters
Talla

15:00

Ra'ayoyin masu saurare kan gudummawar motoci soji na yaki da sarkin Marocco ya bai wa Najeriya

Abdoulaye Issa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.