kasashe na kokarin shiga tsakani domin bai wa Hama Amadou damar komawa Nijar
Bayanai na nuni da cewa yanzu haka wasu kasashe da suka hada da Faransa na kokarin shiga tsakani domin bai wa shugaban babbar jam’iyyar adawa a kasar Moden-Lumana Africa wato Hama Amadou damar komawa kasar, bayan da ya share dogon lokaci yana zaune a waje daidai lokacin da bangaren shara’a ke neman sa.
Wallafawa ranar:
Yanayin siyasa a jamhuriyar Nijar na ci gaba da tayar da hankulan kungiyoyin Fararen hula dama wasu jam'iyyoyin siyasa.
A yan watanni da suka gabata Gwamnatin kasar ta samar da kwamity sulhunta yan siyasa,wanda bangaren adawa suka bayyana cewa kwamity na bukatar gyara.
A yau lahadi ne ya'an jam'iyyar Lumana na birnin Yameh suka gudanar da taron sabinta membobin dake shugabantar jam'iyyar reshen Yameh.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu