Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Haruna Yarima kan sake fasalta Najeriya

Wallafawa ranar:

Shugaban Majalisar wakilan Najeriya Yakubu Dogara yace babu wata kungiya ko wani taro da zai iya sauya fasalin Najeriya ba tare da sanya hannu Majalisar dokoki ba. Dogara ya bukaci masu irin wadannan bukatu da su mika su ga wakilan su da ke Majalisa domin yin nazari akai. Dangane da wannan cece-kucen Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Haruna Yarima tsohon Dan Majalisar wakilai.

Taswirar Najeriya da yankunan kasar
Taswirar Najeriya da yankunan kasar
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.