rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An shafe kwanaki uku ana bikin al'adun Abzinawa a Agadez

media
Kirar kayan adon Gargajiya a Agadez Jamhuriyar Nijar RFI Hausa/Awwal

A yau Litinin ake kammala babban bikin shekera-shekara na abizinawan Agadez da ake kira Biyano, bayan share tsawon kwanaki uku ana nuna al’adun mutanen Azbin a birnin Agadez da ke arewacin Jamhuriyar Nijar. Wakilinmu a Agadez Umar Sani na dauke da karin bayani a rahoto da ya aiko.


An shafe kwanaki uku ana bikin Abzinawa a Agadez 02/10/2017 - Daga Oumarou Sani Saurare