An yi nadin shugabannin zabe na dindin a Nijar
An zabi sabon shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta da kuma mataimakinsa a Nijar, a wani taro da aka gudanar a birnin Yamai karkashin jagorancin Firaminista Birji Rafini wanda ‘yan adawa suka kaurace wa.
Wallafawa ranar:
‘Yan adawa sun kaurace wa taron ne bisa zargin cewa ba a mutunta dokokin kasar ba, sai dai duk da haka bangaren masu rinjaye ya amince da sabon shugaban hukumar zaben da mataimakinsa.
Yanzu ya rage shugaban Nijar Muhammadou Issoufou ya amince da nadin shugabannin zaben. Daga birnin Yamai Lydia Ado ta aiko da rahoto.
An yi nadin shugabannin zabe na dindin a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu