rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Dr. Dabai kan siyasar Kenya

Daga Abdurrahman Gambo Ahmad

Shugaban Kenya Uhuru Kenyatta ya bayyana cewar za a ci gaba da gudanar da zaben shugaban kasar kamar yadda aka shirya a ranar 26 ga watan nan, duk da janyewar abokin karawarsa Raila Odinga. Shugaba Kenyatta ya ce, ba shi da fargabar komawa zabe saboda yana da yakinin samun kuri’un da suka zarce na da, yayin da Odinga ya ce, ya janye ne saboda zaman lafiyar Kenya ganin hukumar zabe ta kasa aiwatar da sauye-sauyen da 'yan adawa suka bukata.Akan haka ne Bahsir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Jafar Lawal Dabai na babbar kwalejin Fasaha ta Kaduna.

Hon. Alhassan Ado Doguwa akan dalilin gayyatar shugaban Najeriya zuwa gaban Majalisa

Air Commodore Tijjani Baba kan jiragen yakin da Buhari ya siya ba tare da sahalewar Majalisar dattijai ba

Shehk Abubakar Aliyu Walin Kalgo kan yunkurin yi wa Al Kur'ani kwaskwarima

Dr Sani Yahaya kan cika shekaru 24 da cimma yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin gwamnatin Nijar da 'yan tawayen Abzinawa

Alhaji Ado Ahmad gidan Dabino kan ranar littafi da hakkin mallaka da UNESCO ta ware

Fari da rikice rikice sun jefa sama da mutane miliyan 7 a cikin karancin abinci a Sahel

Dr Abdulhakim Garba Funtua kan zamowar Miguel Daiz-Canel shugaban kasar Cuba

Malam Nuhu Abdu Magaji kan arangamar kungiyoyin fararen hula da jami'an tsaro kan dokar haraji a Nijar

Hajiya Jumai Aishatu kan kalaman Shugaban Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya Faustin-Archange Touadéra kan kungiyoyin tsagera

Dr Mubarak Muhammad kan yiwuwar sake barkewar sabon yaki tsakanin kasashen Duniya a Syria