rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Liberia Ellen Johnson Sirleaf

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An jinkirta gabatar da sakamakon zaben Liberia

media
Shugaban kasar Liberia mai barin gado Ellen Johnson Sirleaf REUTERS/Tiksa Negeri

Hukumar Zabe a kasar Liberia ta jinkirta gabatar da sakamakon zaben shugaban kasar da aka yi domin bayyana wanda zai maye gurbib Ellen John Sirleaf.


Rahotanni sun ce mataimakin shugaban kasa Joseph Boakai da tsohon tauraron kwallon kafa George Weah ke gaba gaba wajen samun nasara.

Yau ake saran hukumar ta bada sakamakon, kuma idan ba’a samu dan takarar da ya samu kashi 50 na kuri’u ba, dole za’a aje zagaye na biyu ranar 7 ga watan gobe tsakanin 'Yan takarar da suka fi samun kuri’u.