rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Kenya Uhuru Kenyatta Raila Odinga

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ra'ayoyin 'yan Kenya kan zaben kasar

media
Magoya bayan Raila Odinga sun gudanar da zanga-zanga REUTERS/James Keyi

Hukumar Zabe a Kasar Kenya ta ce zata ci gaba da shirya zaben shugaban kasar wanda ya takara 8 za su fafata a tsakanin su duk da janyewar Raila Odinga.


Hukumar ta ce Odinga bai cika wasu takardu da zai sanya cire sunan sa daga yan takarar zaben ba.

Magoya bayan dan adawar sun yi arangama da Yan Sanda inda wasu da dama suka jikkata.

Ga abinda wasu daga cikin Yan kasar ta Kenya ke cewa akan zaben.

'Yan Kenya na bayyana mababanta ra'ayi kan zaben kasar da za a maimaita 12/10/2017 - Daga Umaymah Sani Abdulmumin Saurare