rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Lafiya Rahotanni Kano

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Tarin Shika ya kashe yara 11 a Kano

media
Akalla mutane 40 da suka harbu da cutar na karbar magani yanzu haka. AFP/Pius Utomi Ekpei

Akalla kananan yara 11 suka rasa rayukansu sakamakon kamuwa da tarin Shika a kauyen Kan-kwana a karamar hukumar Kiru a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya. Jami’in yada labaran karamar hukumar Malam Rabi’u Khalil ya ce wasu yaran akalla 40 da suka harbu da cutar na karbar magani yanzu haka. Wakilinmu daga jihar Kano Abubakar Isa Dandago na dauke da Karin bayani a cikin rahoton da ya aiko mana.


Tarin Shika ya kashe yara 11 a Kano 20/10/2017 - Daga Abubakar Issa Dandago Saurare