Burundi
Burundi za ta yi gyaran kudin tsarin mulki
Gwamnatin Burundi da ke fustantar bore daga ‘yan kasa ta amince da shirin yiwa kundin tsarin mulkin kasar gyayan fuska domin tsawaita mulkin shugaba Pierre Nkurunziza.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahotanni sun ce taron Majalisar ministocin kasar ya amince da shirin wanda yanzu za a gabatar wa Majalisar dokoki domin amincewa da shi.
Kundin tsarin mulkin da ake amfani da shi yanzu haka sakamakon tattaunawar zaman lafiyar da aka yi a Arusha ya takaita wa’adin shekaru 10 ga kowanne shugaban kasa.
Yanzu haka shugaba Nkurunziza na wa’adin mulki na 3 sabanin yarjejeniyar ta Arusha.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu