Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Jafar Lawal Dabai kan sabon zaben shugabancin Kenya

Wallafawa ranar:

Yau al’ummar kasar Kenya ke gudanar da zaben shugaban kasa mai cike da sarkakiya bayan soke zaben farko da kotun koli tayi. Tuni shugaban ‘yan adawa Raila Odinga ya bukaci magoya bayansa da suyi zamansu gida, yayinda hukumar zabe tace ta shirya domin gudanar da zaben. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Jafar Lawal Dabai an Babbar kwaljin Fasaha ta Kaduna.

Magoya bayan jagoran 'yan adawa Raila Odinga yayin arrangamar da suka yi da jami'an 'yan sanda yankin Kibera da ke Nairobi, bayan fara zaben shugabancin kasar da kotun koli ta bada umarnin sake wa, bayan soke na farko da ta yi.
Magoya bayan jagoran 'yan adawa Raila Odinga yayin arrangamar da suka yi da jami'an 'yan sanda yankin Kibera da ke Nairobi, bayan fara zaben shugabancin kasar da kotun koli ta bada umarnin sake wa, bayan soke na farko da ta yi. REUTERS/Goran Tomasevic
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.