rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Fina-Finai Tarayyar Afrika Al'adu Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Gasar nuna fina finai ta nahiyar Afrika, AFRIFF

media
Gidan taro na alfarma dake Eko Hotel a birnin Lagos @Eko Atlantic

A daren asabar 4 ga watan Nuwamba shekarar 2017 da ta gabata ne a dakin taro na alfarma dake Eko Hotel a birnin Lagos a kudancin Najeriya, Film din I am not a Witch na yar kasar Zambiya Rungano Nyoni, ya sabe kambin gasar nuna fina finai ta nahiyar Afrika, Africa International Film Festival AFRIFF a takaice, karo na 7.


Bikin na bana da ya samu halartar masu sana’ar fim daga kusurwowi 4 na Duniya, ya tabbatar da ci gaba da aka samu a fannin Cinema a nahiyar Afrika.

Mahaman Salisu Hamisu da ya halarci gasar nuna fina-finai na dauke da karin bayani.