Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Charles Walker Brumskine a kan gamsuwa da ya yi da hukuncin kotu kan zaben Liberia.

Wallafawa ranar:

Dan takarar kujerar shugabancin kasar Liberia a karkashin jam’iyyar adawa ta Liberty Party, Charles Walker Brumskine, ya bayyana gamsuwa da hukuncin kotun kolin kasar, na bai wa hukumar shirya zabe umarnin bincikar zargin aikata magudi, a zagayen farko na zaben shugabancin kasar. Yayin tattaunawarsa da wakilinmu AbduRahman Gambo Ahmad, Brumskine ya yi karin haske kan wasu hujjoji da suka ba su kwarin gwiwar kalubalantar sakamakon zagayen farko na zaben shugabancin kasar.

Brumskine dantakara ne na jam'iyyar adawa a kasar Liberia
Brumskine dantakara ne na jam'iyyar adawa a kasar Liberia REUTERS/Thierry Gouegnon
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.