Isa ga babban shafi
Burundi

Kotun hukunta laifufuka ta duniya za ta gudanar da bincike a Burundi

Alkalan kotun hukunta laifufuka ta duniya da ke Hague sun bayar da umurnin fara bincike kan zargin aikata laifufukan da suka yi sanadiyyar mutuwar mutane dubu daya da 200 a Burundi.

Tarzoma  a kasar Burundi
Tarzoma a kasar Burundi AFP/Stringer
Talla

Wannan mataki na zuwa ne shekara daya bayan da kasar ta Burundi ta fice daga wannan kotu. Maitre Moussa Coulibaly lauya mai zaman kansa a Yamai dake Jamhuriyar Nijar, sannan tsohon lauya a kotun duniya ta Arusha wadda ta hukunta kisan kiyashin Rwanda da Burundi, ga abinda yake cewa dangane da wannan mataki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.