Isa ga babban shafi
Guinea-Mali

An yi arangama tsakanin masu hakar ma’adanai a iyakar Guinea da Mali

Rahotanni daga kasar Guinea sun ce wata arangama da aka samu tsakanin masu hakar ma’adinai akan iyakar kasar da Mali ya yi sanadiyar rasa rayukan mutane da dama.

Anyi  arangama tsakanin masu hakar ma’adanai a iyakar Guinea da Mali
Anyi arangama tsakanin masu hakar ma’adanai a iyakar Guinea da Mali REUTERS/Saliou Samb
Talla

Hukumomin Mali sun ce jami’an tsaron su 4 aka kashe lokacin da suka yi kokarin mamaye wani wurin hakar ma’adinai a garin Niaouleni da ke kudu maso yammacin kasar.

Sanarwar gwamnati ta ce harbin bindiga daga 'yan kassr Guinea ne ya yi sanadiyar mutuwar jami’an tsaron.

Bangaren kasar Guinea sun ce, fadan ramako ne bayan jami’an Malin sun kashe mutane 6.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.