rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Wasanni
rss itunes

Gasar Copa Lagos ta shekara 2017

Daga Abdoulaye Issa

Kasar Spain ce ta lashe kofi gasa kwallon yashi na Copa Lagos na shekarar 2017 da ta gudana a EKO ATLANTIC city da ke Lagos.

Wannan dai ne karo na farko da kungiyar kasar Spain ta lashe irin wannan kofi bayan da ta doke takwararta ta Najeriya Super Sand Eagles da ci 6 da 5.

Najeriya: Fannin wasanni zai bada gagarumar gudunmawa ga tattalin arziki

Kasashen Afrika sun kammala wasannin neman cancantar zuwa gasar AFCON

Fifa na nazarin yiyuwar kara yawan kasashen da ke shiga gasar kofin duniya

Yadda rauni ke dakile yunkurin ‘yan wasa na kafa tarihi a duniyar kwallo

Yadda gasar tseren gudun yada kanin wani ta gudana a birnin Lagos