rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Bauchi

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Janye tallafin magungunan tarin fuka da kuturta zai kawo koma baya a Najeriya

media
Dubban masu fama da cutukan tarin fuka da kuma kuturta ne ke amfana da tallafin maganin wanda janyewarsu ke neman jefa marasa lafiyan cikin halin tsaka mai wuya. Reuters

A Najeriya wasu rahotanni na kiyasin cewa sabuwar shekara ta 2018, na iya kasancewa mafi kalubale, bayan da kungiyoyin ba da tallafi na kasa-da-kasa don kawar da cututtukan Kuturta da Tarin-Fuka na TB, suka janje agajin da suke baiwa kasar. Tuni dai wata kididdiga ke bayyana karancin magungunan tunkarar wadanan cututtukan biyu a cibiyoyi kula na wasu jihohin Najeriyar. Wakilinmu Shehu Saulawa ya duba wannan yanayin da aka shiga, ga kuma rahoton da ya hada mana.


Janye tallafin magungunan tarin fuka da kuturta zai kawo koma baya a Najeriya 03/01/2018 - Daga Shehu Saulawa Saurare