Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Isufu Yahaya kan taron kasashen G5 don kakkabe mayakan jihadi.

Wallafawa ranar:

Ministocin kasashen biyar na Sahel da ake kira G5 na gudanar da wani taro yau litinni da takwaransu na Faransa Florence Parly, da niyyar matsin lamba kan kokarin kakabe mayakan Jihadi a yankunasu.

Taron zai mayar da hankali kan sabbin dabarun da za a dauka don kakkabe mayakan jihadi daga kasashen na G5.
Taron zai mayar da hankali kan sabbin dabarun da za a dauka don kakkabe mayakan jihadi daga kasashen na G5. Reuters
Talla

Taron da ya samu halartar manyan hafsan sojin kasashen, ana gudanar da shine da niyyar fitar da kwararan jadawali ayyukan rundunar da ke samun taimakon Faransa. Kasashen Burkina faso, Chadi, Mali, Mauritania da Niger na fatan samar da sojoji dubu 5 kafin tsakiyar 2018.

Abdullahi Issa ya tattauna da Farfessa Isufu Yahaya masani harkokin tsaro da ke Niger kan tasiri zaman na wannan lokaci ga kuma abin daya shaida masa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.