rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Dabbobi Najeriya Bauchi Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Kungiyar kare hakkin dabbobi ta koka kan yadda ake azabtar da su a Najeriya

media
Kungiyar ta yi ikirarin cewa daruruwan dabbobi na cutuwa koma halaka a wasu lokutan sanadiyyar kin kulawa da hakkokinsu, musamman yayin safararsu daga kudanci zuwa arewacin Najeriya. N. Williams/Save the Children

A Najeriya wata kungiya da ke ikirarin kare hakkin Dabbobi tare da rage gallaza musu, ta koka kan tsarin da ake bi wajen jigilar dabbobin daga arewa zuwa kudancin kasar. Kungiyar ta yi ikirarin cewa a lokuta da dama daruruwan dabbobi na mutuwa ko kuma su nakasa kafin isa da su wasu yankunan kasar sakamakon rashin inganta tsarin yin safararsu.Ga dai rahoton da wakilinmu Shehu Saulawa daga Bauchi ya hada mana kan wannan batu.


Kungiyar kare hakkin dabbobi ta koka kan yadda ake azabtar da su a Najeriya 19/01/2018 - Daga Shehu Saulawa Saurare