rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Ta'addanci

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Harin 'Yan bindiga ya hallaka mutane 4 a Adamawa

media
Ana yawan zargin Fulani makiyaya da kai hari kan kauyuka a Najeriya guardian.ng

Wani Harin ‘yan bindiga a kauyen Kikan na Karamar Hukumar Numan da ke Jihar Adamawa a Najeriya, ya hallaka akalla mutane hudu tare da jikkata kusan mutane uku baya ga kone ilahirin kauyen na Kikan wanda ke fama da rikicin Makiyaya da manoma. Harin na zuwa a dai dai lokacin da mahukunta ke kokarin dinke Baraka tsakanin manoma da makiyaya da ke ci gaba da tsananta a jihar. Daga Adamawan ga rahoton wakilinmu Ahmad Alhassan.


Harin 'Yan bindiga ya hallaka mutane 4 a Adamawa 22/01/2018 - Daga Ahmad Alhassan Saurare