rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Gambia Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

'Yan Gambia sun rasa 'yanci a mulkin shekaru 22 na Jammeh

media
Tsohon shugaban Gambia, Yahya Jammeh Photo: GRTS via AFP

'Yancin aikin jarda da fadin ra'ayoyi na daga cikin abubuwan da al'ummar Gambia uka rasa a tsawon shekaru 22 na tsohuwar gwamnatin Yahya Jammeh. 'Yan jarida da dama sun fuskanci daurid azabtarwa a zamanin Jammeh wanda bai amince da suka ba. A ci gaba da kawo muku hirarraki, albarkcin cika shekara guda da mulkin Adama Barrow, Umaimah Sani AbdulMumin da ta ziyarci Gambi ta duba mana sauyin da aka samu a yanzu.

 


'Yan Gambia sun rasa 'yanci a mulkin shekaru 22 na Jammeh 24/01/2018 Saurare