rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ana samun baraka tsakanin jam'iyyun da suka kafa gwamnati a Gambia

media
Shugaban kasar Gambia Adama Barrow. AFP/Seyllou

Da alama an fara samun baraka a kawancen jam’iyyun adawa 7 da suka yi gagwarmayar kafa gwamnatin Adama Barrow ta Gambia a dai-dai lokacin da shugaban ke cika shekara guda a kan karagar Mulki. Matsalolin da jam’iyyun kawancen ke fuskanta a yanzu sun hada da kin mutunta yarjejeniyar da suka cim-ma tsakaninsu kafin samun nasarar zabe. Umaymah Sani Abdulmumi da ta ziyarci birnin Banjul ta tattaro mana wannan Rahoton.


Ana samun baraka tsakanin jam'iyyun da suka kafa gwamnati a Gambia 25/01/2018 - Daga Umaymah Sani Abdulmumin Saurare