rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Mali

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Mutane 24 suka mutu bayan motar su ta taka nakiya

media
Dakarun da ke taimakawa domin tabbatar da tasaro a Mali a yankin da motar ta taka nakiya RFI / Anthony Fouchard

A jiya Alhamis ne wata mota dake dauke da fasinjojin da hukumomin Mali suka ce sun hada da ‘yan Burkina Faso da kuma wasu ‘yan kasar ta taka nakiya.

Mutane 24 ne suka rasa rayukansu, a kusa da garin Boni.


Har yanzu dai babu wata kungiya da ta yi ikirarin binne nakiyar, idan aka yi tuni a watan Nuwamban da ya gabata akalla wasu fararen hula biyar suka hallaka, bayanda suma motarsu ta taka nakiya, amma babu wata kungiya da ta yi ikirarin shirya harin.