Gwamnatin Chadi ta zabtarewa ma'aikata kudade daga albashin su
Ma’aikanta a kasar Chadi sun bayyana shirin daukar mataki kan rage musu albashi da gwamnatin kasar tayi, saboda abinda ta kira karancin kudaden shiga.A baya dai ministan kudi Abdullahi Sabur Fadul yace an janye zabtare albashin amma kuma da aka biya ma’aikata sai aka gano cewar an rage musu kudaden su.
Wallafawa ranar:
Gwamnatin ta bayyana damuwa a kan yunkurin bata wa shugaban kasa Deby suna,wasu daga cikin kungiyoyin na zargin Shugaban kasar da karbar rashawa daga wasu kamfanonin kasashen waje, a dai-dai lokacin da ma’aikatan Chadi ke ci gaba da bayyana damuwa dangane da rayuwar da suka samu kan sun a rashin kulawa daga hukuma.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu