rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Masar Habasha

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Taron kawo karshen rikicin Masar da Habasha

media
Madatsar ruwan yankin Assouan na kasar Masar Wikimedia Commons / RĂ©mih

Yau ake saran shugabannin kasashen Masar da Habasha da Sudan za su gudanar da wani taro a Addis Ababa domin samo hanyar warware rikicin dake tsakanin kasashen su kan makomar kogin Nilu.


Kasar Masar ta dogara ne kacokan da ruwan da take samu daga kogin, yayin da Habasha ke shirin tare ruwan domin gina madatsar da zata samar da wutar lantarki matakin da zai jefa Masar da Sudan cikin kunci.

A watan Disamba, shugaba Abdel Fatah al Sisi ya bukaci baiwa Bankin Duniya damar shiga tsakani domin warware matsalar bayan bangarorin dake rikicin sun kasa fahimtar juna.