rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Sahel Nijar Mali

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Kasashen Sahel 5 na taro kan samo kudin tafiyar da Rundunar G5

media
Shugaban Jamhuriyyar Nijar Mahamadou Issoufou yayin taron kasashen yankin sahel 5 da ya gudana a birnin Yamai kan yadda za a harhada kudin tafiyar da Rundunar G5 Sahel. BOUREIMA HAMA / AFP

Shugabannin Kasashen da suka kafa kungiyar G5 Sahel don yaki da 'yan ta’adda sun fara wani taro yau a birnin Yammai domin tattauna yadda za’a samo kudaden tafiyar da rundunar wanda tuni ta fara aiki. Taron na samun halartar shugabannin kasashen Burkina Faso da Chadi da Mali da Mauritania da kuma Jamhuriyar Nijar tare da Florence Parly, ministan tsaron Faransa. Kubura Illo na dauke da rahoto akai.


Kasashen Sahel 5 na taro kan samo kudin tafiyar da Rundunar G5 06/02/2018 - Daga Kuboura ILLO Saurare