rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Benin

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Patrice Talon ya bukaci a kawo karshen yajin aiki a Benin

media
Patrice Talon Shugaban Jamhuriyar Benin REUTERS/Philippe Wojazer

Bayan share kusan watanni biyu ana gudanar da yajin aiki a Jamhuriyar Benin, a jiya talata shugaban kasar Patrice Talon ya gana da shugabannin kungiyoyin kwadago na kasar da nufin samar da sulhu.


Ma’aikatan dai na gudanar da yajin aikin ne domin nuna rashin amincewa da wata doka da ke haramta shiga yajin aiki ga wani rukuni na ma’aikata, da suka hada da jami’an kiwon lafiya, na shara’a da dai sauransu.

Kungiyoyin na sa mantsin lamba zuwa hukumomin don gani gwamnatin kasar ta soke wannan doka da yan majalisun kasar suka amince da ita.