rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
  • An wuce da 'yan matan Dapchi zuwa Abuja don ganawa da shugaba Muhammadu Buhari
Kasuwanci
rss itunes

Rawar da kungiyar yan kasuwar Afrika ke takawa a Nahiyar

Daga Abdoulaye Issa

A cikin shirin kasuwanci Bashir Ibrahim ya duba irin ci gaba da aka samu a kungiyar yan kasuwar Afrika ,wacce ta gudanar da wani taro tareda canza shugabanci.

A cikin shirin za ku ji yadda yan kasuwar Afrika suka taka gaggarumar rawa wajen kawo sauye-sauye da suka dacea wannan tafiya.

An yi watsi da kananan masana'antu duk da gudunmawarsu kashi na (2)

Dalilan da suke sanya gwamnatoci gazawa wajen aiwatar da kasafin kudi